Skip to main content

Adana Tarihi Da Al'ada: Shugaban Hukumar Tarihi Na Kano, Arc. Ahmad Zai Karbi Kyautar Kasa Kwanan Nan

Daga Salisu Maisaje

Manajan Daraktan Hukumar Tarihi Da Al'adu Ta Jihar Kano, Arc. Ahmad Abba Yusuf na sahun gaba kan sunayen da a ke bincike a kan su dan ba da lambar girmamawa kan hobbasa wajen raya al'adu da kuma alkinta tarihin al'umma. 

Hadaddiyar kungiyar kungiyoyin dake nazari kan tarihi da al'adu na yammacin Afirka, dake da ofis a jihar Edo, ta shirya tsaf dan bayyana sakamakon wadanda su ka yi fice kan kudurorin da a ka yi nazari a kansu a shekarar da ta wuce ta 2025, na irin wadannan hukumomi. 

Bayanan farko farko na nuni da cewa Manajan Daraktan na Kano ya na sahun gaba saboda la'akari da yadda yake kokari wajen ganin ya kara dawo da kima da muhimmancin hukumar cikin shekarar da ta gabata. 

An gano cewar jihar Kano ta jima ba ta kula da muhimmancin hukumar a gwamnatocin baya. Amma daga zuwan gwamna Eng Abba Kabir Yusuf sai abubuwan su ka fara samun canji. Musamman yadda ya yi hangen nesan ba wa Arc. Ahmad shugabancin wajen. 

A yadda labari ya same mu mun gano cewar, Arc Ahmad mutum ne wanda ke tafiyar da shugabancinsa bisa dattako duk da cewar ba yawan shekaru gare shi ba. Kuma ya kasance mai kishin cigaban jihar Kano ne tare da al'ummar ta. 

Wannan yabon da zai samu, babban abu ne sa zai kara kusanta wasu hukumomin duniya da wasu gwamnatocin kasashen waje masu rajin fafutukar kara alkinta tarihi da al'adun mutanen dake doron wannan duniya ta mu. 

Bayanan farko farko na wannan bincike da hadaddiyar kungiyar ta ke daf da kammalawa, sun nuni da cewar, a jihohin arewacin Najeriya, jihar Kano ce kadai ta ke cikin wadanda ke sahun gaba na cin wannan lambar yabo. 

An kuma kara da cewa, shi shugaban hukumar tarihi da al'adun na jihar Kano, mutum ne wanda yake bin tsarin tafiyar da aikin gwamnati sau da kafa. Hakan ya kara tabbatar da gaskiyar sa da rikon amanar sa. 

Maisaje ya rubuto wannan ne daga Abuja

Comments

Popular posts from this blog

Aisha Garba’s Bold Vision for Transforming Basic Education in Nigeria

By Suhaib Auwal   In a country where the foundational pillars of education have long been riddled with structural gaps, funding constraints, and policy inconsistencies, the recent leadership at the Universal Basic Education Commission (UBEC) signals a renewed hope.  Since her appointment as the Executive Secretary of UBEC, Aisha Garba has embarked on a reformist mission that seeks not just to address the surface-level symptoms, but to cure the systemic ailments crippling Nigeria’s basic education sector. At the core of her vision is a comprehensive, inclusive, and technology-driven approach to strengthening basic education delivery. Her leadership style is not only proactive, but it also reflects a deep understanding of Nigeria's complex educational terrain.  With over 17 million children currently out of school, Garba has made it unequivocally clear: this figure is unacceptable, and she intends to drastically reduce it within the shortest possible time. A Three-Pronged V...

Kwankwasiyya Rubble-Rousing Short-Wave Politics

  By Aliyu Dalhatu Adamu Department of Sociology, Federal University of Dutsin-Ma, Katsina State. The construction of 85km rural roads was flagged-off by the Governor of Kano State, Abba Kabir Yusuf, on Monday 17th June 2024 at Madobi Local Government. The occasion afforded Senator Rabiu Musa Kwankwaso, Presidential candidate of the New Nigeria Peoples Party (NNPP) in the 2023 elections, an opportunity to ventilate his feelings on the forces in political contest in Kano State.  Many people believe that Kano is suffering great abuse in the tight grief of Kwankwaso as an alternate, if not the real, governor in his illegal Third Term. In his emotional outburst, the former Presidential candidate alluded to a number of issues, which many see as pointers to the inner workings of his mind, suggesting his political fortunes in the State are nose-diving or in the least taking a big hit. For instance, from the vituperations of Kwankwaso, one can easily understand that, the NNPP, as...

Hon. Sadiq Sango Congratulates DSP Barau on Prestigious SANKOFA Award

Hon. Sadiq Ali Sango, a frontline APC Youth Activist, has extended warm congratulations to the Deputy Senate President, Senator Barau Jibril, who has been honored with the SANKOFA Award for Legislative Excellence in Africa, in recognition of his outstanding contributions to the ECOWAS Parliament, where he serves as the First Deputy Speaker. The award was presented at the Abuja residence of Senator Jibril by representatives of the Network of Sahel Youth for Progress, Development and Democracy, with the President of the Pan Africa Youth Association represented by Dr. Najib Usman. In a congratulatory message sent to Senator Barau, Hon. Sadiq Sango described the award as a well-deserved honor and a source of pride for Nigeria’s youth and political community. He also praised Senator Barau Jibril for his tireless efforts in legislative diplomacy, regional cooperation, and youth empowerment. “This award is not only a personal recognition of Senator Jibril’s leadership but also a victory for N...